Hukumar Lafiya ta Majalisar Dinkin Duniya ta ce cikin ko wadanne mutane 10 da ake da su a duniya, 9 na shakar gurbatacciyar iska abinda ke kai ga mutuwar mutane sama da miliyan 6 kowacce shekara.
Wani sabon rahoto da Bankin Duniya ya fitar ya nuna yadda talauci ƙaruwa a yankunan karkara a Najeriya, inda alaƙluma ke nuna ya ƙaru zuwa kashi 75 cikin 100 a watan Afrilu. Rahoton da bankin ya fitar ...
An samu matukar raguwar yake yake da mace mace a duniya,koma bayan yadda wasu mutane suke zato. Binciken ,wanda gwamnatocin Canada,Norway,Sweden Switzerland da Burtaniya suka dauki nauyinsa, yace, ...
A ranar Alhamis (21.01.2021) kungiyar kwadago ta duniya ILO ta fara wani shiri ta kafar Intanet na "Shekarar Majalisar Dinkin Duniya don kawar da kwadagon kananan yara, maimakon zuwa makaranta. Wannan ...
Some results have been hidden because they may be inaccessible to you
Show inaccessible results