Shugaban Amurka Joe Biden ya nuna bukatar Amurka ta ci gaba da aiwatar da manufofin na sa saboda tasirinsu, sai dai Donald ...
Shirin Manuniya na wannan makon ya maida hankali ne akan shirin rantsar da shugaba Donald Trump a matsayin shugaban Kasa karo ...
Shugaban ya ayyana cewa babu wata kasa da za ta cimma muradan ci gaba mai dorewa ita kadai, inda ya jaddada cewa hadin gwiwar ...
LAFIYARMU: Kalubalen rayuwa da cututukan da suka zama ruwan dare a duniya; Yawan kamuwa da cututtukan kansa a Kenya, da wasu rahotanni ...
Gwamnatin Abacha ta kama Obasanjo a 1995 a bisa zargin kitsa juyin mulki. Sai dai, an saki tsohon shugaban kasar bayan ...
Wannan satar za ta haddasa rashin wuta a unguwannin Maitama, Wuse, Jabi, Life Camp, Asokoro, Utako da Mabushi.
"Na koyi darasi daga abota irin ta Jimmy Carter – kuma ya koyar da ni ta wajen tsarin rayuwarsa -- cewa halin kirki ya fi duk ...
Shirin Zauran VOA na wannan makon, ya ci gaba da kawo muku muhawara kan yadda Najeriya ke ci gaba da karbo bashi, wanda zai ...
Al’umar gundumar Dankurmi a Karamar Hukumar Mulkin Maru ta jihar Zamfara sun shiga firgici da damuwa akan wani harin ‘Yan ...
Malaman sun yi zargi sabuwar Majalisar Gudanarwar Jami'ar da kaucewa bin tsari wajen nada Farfesa Aisha Sani Maikudi a ...
Babu yadda za mu taba amincewa da kai harin bam kan fararen hula,” a cewar Fafaroman a wani jawabin da wani hadiminsa ya ...